Jump to content

Algajabba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.



Algajabba, abin kida ce ne hausawa wanda akeyi da kara gaba biyu a rika doka gaba daya da aka fafe jikin dayan gaban me toto yana bada sauti.