Jump to content

Babban shafi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 21:34, 2 Faburairu 2024 daga Gwanki (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!


Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 3,506. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia

Alhamis 18 Yuli 2024 Article #3,506 :

16 Yuli 2024

  • 13:3313:33, 16 Yuli 2024Magudada (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 445]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Magudada''' {{Audio|Magudada.ogg|Magudada}} Hanyar da ake don Ruwa ya samu hanyar wucewa ba tare da yayi barna. <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=magudada</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Magudadu ==Misalai== * Rashin Magudada a Wurare kan jawo ambaliyar ruwa inji masona * An gina magudada masu inganci a garin Kaduna da Kewaye ==Fassara== * Turanci:'''Drainage''' == Manazarta == Category:Suna Category:Waje")

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .


Sauran Aiyukan Gidauniyar Wikimedia

Wikiqoute
Azanci
Wikipedia
Insakulofidiya
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta