Algaita (ko alghaita, algayta, algheita) wani abin busane da ya shahara a yankin Yammacin Afrika musamman ma tsakanin kabilun Hausa da Kanuri. Algaita babba ce tana da dogon baki da hudoji wadanda ake sa hannun domin sarrafa sauti.

Algaita
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na kayan kida
Ƙasa da aka fara Nijar
Wani matashi mai busa algaita